Laraba 15 Afirilu 2026 - 21:23
Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Hauza/ ’Yan uwa Musulmi mabiyan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na Kano sun gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Ja’farus Sadiq (AS), tare da tunawa da ɗaliban firamaren makarantar Shajaratud Dayyibah Minab da suka rasa rayukansu sakamakon harin boma-bomai da Amurka da Isra’ila suka kai a Hussainiyyar Imam Ridha (AS), Kofar Waika, Kano.

A cewar rahoton Kamfanin Dillancin Labaran Hauza, ’Yan uwa Musulmi mabiyan Sheikh Ibraheem Yaqoub Zakzaky (H) na Kano sun gudanar da taron tunawa da shahadar Imam Ja’afarus Sadiq (AS), tare da tunawa da ɗaliban firamaren makarantar Shajaratud Dayyibah Minab da suka rasa rayukansu sakamakon harin boma-bomai da Amurka da Isra’ila suka kai a Hussainiyyar Imam Ridha (AS), Kofar Waika, Kano.

A yayin taron, an gudanar da bugun kirji da wakokin juyayi, sannan kuma an tuna da ɗaliban makarantar Minab ta hanyar sanya hotunan wasu daga cikinsu a kan kujerun aji domin bayyana irin ta’addancin da gwamnatin Sahyoniyawa da Amurka suka aikata.

Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Taron Tunawa da Shahadar Imam Ja’afarus Sadiq da Ɗaliban Makarantar Minab a Kano + Bidiyo da Hotuna

Alamomi

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha